...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Slow Motion
Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 88 ɗin, BBC ta tattauna da Fati Usman, wacce aka fi sani da Fati Slow Motion.
Ko da yake a yanzu ba ta fitowa a fina-finai, amma ta bayyana rawar da masana'antar Kannywood ta taka a rayuwarta.