...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Shehu

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Hafsat Shehu

Latsa hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 87 ɗin, BBC ta tattauna da Hafsat Shehu, matar marigayi Ahmad S Nuhu.

Duk da dai a yanzu ba ta fitowa a fina-finai, amma ta ce ba za ta taba mantawa da masana'antar Kannywood ba kan irin rawar da ta taka a cikinta.