...Daga Bakin Mai Ita tare da Momee Gombe

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Momee Gombe

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 92, BBC ta tattauna da Momee Gombe, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Daukar bidiyo da tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai