...Daga Bakin Mai Ita tare da Sadiya Kabala
Ku latsa hoton sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 65, shirin ya tattauna da wata fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Sadiya Kabala.
A wannan shiri ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da tacewa da tsarawa: Yusuf Ibrahim Yakasai