...Daga Bakin Mai Ita tare da Adam A. Zango

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Adam A. Zango

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 62, shirin ya tattauna da Adam A. Zango, fitaccen tauraro a Kannywood.

A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai

Wasu na baya da za ku so ku kalla