...Daga Bakin Mai Ita tare da Rasaki na Dadin Kowa
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 64, shirin ya tattauna da Muhammad Usman wanda aka fi sani da Rasaki na shirin Dadin Kowa.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Wadanda suka tsara
Ɗaukar bidiyo da tacewa: Abdussalam Usman
Tsarawa: Halima Umar Saleh