...Daga Bakin Mai Ita tare da Tijjani Asase
Latsa hoton sama domin kallon bidiyon
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 63, shirin ya tattauna da Tijjani Asase, fitaccen tauraro a Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.
Ɗaukar bidiyo: Abdussalam Usman
Tace bidiyo: Umar Rayyan