...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Nasir, Saminu Baba na Kwana 90

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 52, shirin ya tattauna da Ibrahim Nasir, Alhaji Saminu Baba na Kwana 90, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan

Wasu na baya da za ku so ku kalla