...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura Dandolo, Yaya Dankwambo na Gidan Badamasi

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 50, shirin ya tattauna da Nura Yakubu wanda aka fi sani da Dandolo ko Yaya Dankwambo a shirin Gidan Badamasi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Wasu na baya da za ku iya kallo