Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Nayo Fulanin Asali, Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 47, shirin ya tattauna da Fati Nayo Fulanin Asali, wadda aka fi sani da Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh