Hukuncin ɗanɗana abinci ga mai azumi a Musulunci

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Shin idan mace mai azumi tana girki za ta iya ɗanɗana abinci gabanin shan ruwa?

Ga amsar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayar.

Ga wasu bidiyon masu alaƙa da wannan labarin