Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Abu 10 da ake so mai azumi ya kiyaye a watan Ramadana
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon sheikh Aminu Daurawa
Azumin watan Ramadana na daga ibadun da aka wajabta wa Musulmai, da ake yi a shekara sau daya. Malamai sukan yi bayani kan abubuwan da ake so mai azumi ya kiyaye.
A cikin wannan bidiyon, fitaccen malamin nan na addinin Musulunci Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu abubuwa goma da ake so mai yin ibadar azumi ya lura da su.