...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Isah Muhammed, Teema Makamashi

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Fatima Isah Muhammed, Teema Makamashi

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 40, shirin ya tattauna da wata ƴar fim Fatima Isah Muhammed da aka fi sani da Teema Makamashi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa: Umar Rayyan

Wasu na baya da za ku so ku kalla