...Daga Bakin Mai Ita Tare da Azeema ta Gidan Badamasi
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 37, shirin ya tattauna da 'yar fim Azeema ta shirin Gidan Badamasi, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ta amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ta shiga harkar fim da tasirin da mahaifiyarta a kanta.
Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai
Tacewa: Fatima Othman