...Daga Bakin Mai Ita Tare da Sadiq Muhammad Yelwa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 36, shirin ya tattauna da fitaccen ɗan fim ɗin nan da ke fitowa a shirin Kwana Casa'in wato Sadiq Muhammad Yelwa, wanda aka fi sani da Lukman ɗan gwamna, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir