...Daga Bakin Mai Ita Tare da Fati Baffa Fagge 'Fati Bararoji'
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 32, shirin ya tattauna da Fati Baffa Fagge da aka fi sani da Fati Bararoji, wata tauraruwar fina-finan Hausa da aka daɗe ba a ji ɗuriyarta ba.
A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al'ajabi, ciki har yadda ta shiga harkar fim, da yadda aka yi mata aure a shekara 13.
Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai
Tacewa: Fatima Othman
Ga wasu na baya da za ku so ku kalla: