...Daga Bakin mai Ita tare da Ibrahim Mandawari

Bayanan bidiyo, Daga Bakin mai Ita tare da Ibrahim Madawari

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 31, shirin ya tattauna da fitaccen dan fim, mai ba da umarni da kuma mai shiryawa, Ibrahim Mandawari.

A cikin hirar, ya bayyana yadda aka yi ya shiga harkar fim, wadanda ya fi so a hada shi da su a fim da kuma burikan da yake so ya cimma a rayuwa.

Daukar bidiyo: Yusuf Yakasai

Tacewa: Fatima Othman

Ga wasu na baya da za ku so ku kalla: