...Daga Bakin Mai Ita tare da Umma Shehu
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 27, shirin ya tattauna da Umma Shehu, wata tauraruwar fina-finan Hausa.
A cikin hirar, ta bayyana abubuwa da yawa da suka shafi rayuwarta da za su saku dariya da al'ajabi, ciki har da baƙin cikin da ta shiga yayin da hirarta Momo bayan ta yaɗu.
Ta yi bayanin irin kyakkyawar alaƙar da tke tsakaninta da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta.
Ɗaukar bidiyo: Yusuf Yakasai
Tacewa: Fatima Othman