...Daga Bakin Mai Ita tare da Surayya Aminu 'Rayya' ta Kwana Casa'in

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Surayya Aminu 'Rayya' ta Kwana 90

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 24, shirin ya tattauna da fitacciyar ƴar wasan nan da ke fitowa a fim mai dogon Zango na Kwana Casa'in, wato Surayya Aminu da aka fi sani da Rayya, inda ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Yakasai

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla