Daga bakin mai ita tare da Baballe Hayatu

Bayanan bidiyo, Bidiyon Daga bakin mai ita tare da Baballe Hayatu

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 22, shirin ya tattauna da fitaccen ɗan fim na Kannywood Baballe Hayatu, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.