...Daga Bakin Mai Ita tare da mawaki Morell Akila
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 39, shirin ya tattauna da wani mawaki Morell Akila, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo: Bashir Idris
Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa: Umar Rayyan