Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Inda Biden da Buhari suka yi kamanceceniya da inda suka bambanta
Ku latsa hoton d ake sama don kallon bidiyon:
A wannan bidiyo, Bilkisu Babangida ta BBC Hausa ta bayyana inda zaɓaɓɓen shugaban Amurka Joe Biden da Shugaba Buhari na Najeriya suka yi kamanceceniya da inda suka bambanta.