Bidiyo: Dalilan da suka sa zaɓen Amurka na 2020 ya yi kama da zaɓukan Afirka

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A wannan bidiyon Bilkisu Babangida ta BBC Hausa ta yi mana duba kan hanyoyin da zaɓen Amurka na 2020 ya yi kama da zaɓukan da aka saba yi a Afirka.

Kama daga ƙarerayin ƴan takara tun a yaƙin neman zaɓen, har zuwa barazanar zuwa kotu don shiga tsakani.