...Daga Bakin Mai Ita tare da Surayya Aminu 'Rayya' ta Kwana Casa'in

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 24, shirin ya tattauna da fitacciyar ƴar wasan nan da ke fitowa a fim mai dogon Zango na Kwana Casa'in, wato Surayya Aminu da aka fi sani da Rayya, inda ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Yakasai

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla