Daga Bakin Mai Ita tare da Shehu Hassan Kano

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 23, shirin ya tattauna da fitaccen ɗan fim na Kannywood Shehu Hassan Kano, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Wasu bidiyon da za ku so ku kalla