Yadda mai tallar kayan ƙawa ta rungumi fasahar 3D yayin kullen korona

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Annobar cutar korona ta sa matasa dama suna baje fasaharsu ta ƙirƙire-ƙirƙire inda suke lalubo sabbin hanyoyin da za su ciyar da sana'o'insu gaba.

A cikin wannan bidiyo za ku ga yadda wata matashiya 'yar asalin kasar Congo da ke Amurka ta rungumi fasahar 3D don tallata kayan ƙawa da take dinkawa a lokacin kullen korona.

Karin labaran da za ku so ku karanta