Budurwa mai digiri da ke aikin gadi a Abuja

Mun tattauna da Blessing, wata matashiya mai digiri da ke aikin gadi a Abuja.

Ta shaida wa BBC cewa da kudin gadin ta dauki nauyin karatunta, tana mai kira ga sauran mata su riki sana'a domin dogaro da kansu.