Coronavirus: Likitar da ta gano mai dauke da cutar na farko a Najeriya

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wata likita mace a jihar Legas Alison Amarachi Karen, ce wadda ta fara gano mai dauke da cutar korona a Najeriya.

Likitar ta bayyana yadda ta gano haka bayan ta lura cewa ba zazzabi ba ne ba shanyewar ruwan jiki ba ne.

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda ta ganoo shi.