Coronavirus: Likitar da ta gano mai dauke da cutar na farko a Najeriya

Bayanan bidiyo, Kun sun yadda likitar a Najeriya ta gano mai dauke da korona na farko?

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Wata likita mace a jihar Legas Alison Amarachi Karen, ce wadda ta fara gano mai dauke da cutar korona a Najeriya.

Likitar ta bayyana yadda ta gano haka bayan ta lura cewa ba zazzabi ba ne ba shanyewar ruwan jiki ba ne.

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda ta ganoo shi.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus