Coronavirus: Garin da ake amfani da fatalwa don tilastawa mutane zaman gida

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani kauye a Indonesia na amfanni da masu aikin sa kai da suke yin shiga irin ta fatalwa domin tsorata mutane su bi dokar yin nesa-nesa da juna da a yayin annobar cutar korona.