Coronavirus: Garin da ake amfani da fatalwa don tilastawa mutane zaman gida

Bayanan bidiyo, Bidiyon garin da ake amfani da fatalwa don tilastawa mutane zaman gida

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani kauye a Indonesia na amfanni da masu aikin sa kai da suke yin shiga irin ta fatalwa domin tsorata mutane su bi dokar yin nesa-nesa da juna da a yayin annobar cutar korona.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus