...Daga Bakin Mai Ita tare da Yusuf Saseen, Lukman na Labarina
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 55, shirin ya tattauna da Yusuf Muhammad Saseen, wanda aka fi sani da Lukman na shirin Labarina, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Yusuf Yakasai
Tsarawa da gabatarwa: Buhari Muhammad Fagge