Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Coronavirus: Shawarwari kan yadda za ku gane labaran karya
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A yayin da annobar coronavirus ke ci gaba, labaran karya ma na ci gaba da yaduwa. Ku kalli wannan bidiyon don ganin yadda za ku bambance labaran gaskiya da na karya.