Coronavirus: Shawarwari kan yadda za ku gane labaran karya

Bayanan bidiyo, Coronavirus: Shawarwari kan yadda za ku gane labaran karya

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da annobar coronavirus ke ci gaba, labaran karya ma na ci gaba da yaduwa. Ku kalli wannan bidiyon don ganin yadda za ku bambance labaran gaskiya da na karya.

Karin bayani kan coronavirus
Karin bayani kan coronavirus