Hotunan malamai a wajen taron Aisha Buhari na addu'a

Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, A nan wasu daga cikin malaman da suka halarci taron ne suka yi da'ira suna gabatar da addu'o'i.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Uwargidan shugaban Najeriyar na cike da farin ciki, kuma shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasar Abba Kyari na daga cikin mahalarta taron.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Mata ma ba a bar su a baya ba wajen halartar taron.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, A nan Sheikh Abdulwahab Abdullah ne wanda aka fi sani da Imamu Ahlus Sunnah daga hannun dama.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Malaman sun fito ne daga sassa daban-daban na Najeriya.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Akwai malamai daga kungiyoyin addini daban-daban da suka hada da Izala da Darika da Ahlus Sunnah.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Nan ma wasu mata ne da suka halarci taron.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Malam Ahmad Ibrahim Sulaiman na daga cikin mahalarta taron.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Cikin wadanda suka gabatar da jawabai har da Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Sheikh Muhammad bn Usman na Kano ma ya yi jawabi.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook

Bayanan hoto, Sheikh Abdullah Gadon Kaya ma ba a bar shi a baya ba wajen halartar taron.
Taron addu'o'in Aisha Buhari

Asalin hoton, Aisha Buhari Facebook