Ga raƙumin da ya lashe gasar kyau ta raƙuman duniya

Ga raƙumin da ya lashe gasar kyau ta raƙuman duniya

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A yayin da gasar cin kofin duniya ke da ake yi a Qatar ke ƙara zafi, an gudanar da gasar raƙumi mafi kyau a duniya.

Raƙuma daga ƙasashen Larabawa na yankin Gulf sun shiga gasar, kuma an fitar da wanda ya fi kowanne kyau.