Kalli yadda mesa ta haɗiye wata mata a Indonesiya

Kalli yadda mesa ta haɗiye wata mata a Indonesiya

An fito da gawar wata mata daga cikin wata mesa a ƙasar Indonesiya. Duk da cewa ba kasafai mesa kan haɗiye mutane ba, amma wannan ne karo na biyu da aka samu irin haka a ƙasar.

Hukumomi na cewa lalata dazuka ne ke tursasa wa macizai yin farautar mutane.