Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Umar UK
...Daga Bakin Mai Ita tare da Umar UK
A cikin shirin Dag Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da mashiryin shirin 'Garwashi', Umar Sani Lawan, wanda aka fi sani da Umar UK.
Ɗan asalin birnin Kano, UK ya ce da dama daga cikin taurarin fim ɗin Kannywood "ba su da daɗin aiki".