Ku San Malamanku tare da Sheikh Abubakar Ɗan Kusada

Ku San Malamanku tare da Sheikh Abubakar Ɗan Kusada

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da Sheikh Abubakar Ɗan Kusada, wanda babban malamin addinin Musulunci ne a garin Maiduguri na jihar Borno.