Ku San Malamanku tare da Malam Nafi'u Usman

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ku San Malamanku tare da Malam Nafi'u Usman

A cikin shirin Ku San Malamanku na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da Malam Nafi'u Usman, wanda malamin addinin Musulunci ne a garin Bauchi da ke arewacin Najeriya.