Saurari yadda sautin bakin ramin da ke sama yake

Saurari yadda sautin bakin ramin da ke sama yake

A sararin samaniya, ba karar komai ake iya ji ba.

Sai dai sararin samaniya yakan iya kasancewa mai hayaniya musamman a kusa da bakin ramin da ke sama wato black hole.

Hukumar kula da sararin samaniya ta Amurka, Nasa ta fitar da sautin daga daga cikin bakin ramin, bayan ta tattara gas din da ke kusa da shi daga tarin taurari.