'Yan biyun da ke magana da yare daban-daban

'Yan biyun da ke magana da yare daban-daban

BBC ta kai ziyara garin Ubang na yankin karamar hukumar Obudu ta jihar Kuros Riba da ke kudu maso kudancin Najeriya.

Mutanen garin Ubang na amfani da harsuna biyu ne wato harshen maza daban, na mata daban.