Kalli yadda ruwan rafi ke fitar da launuka masu ban sha'awa

Kalli yadda ruwan rafi ke fitar da launuka masu ban sha'awa

Mazauna yankin kudancin California a ƙasar Amurka na tururuwa zuwa bakin kogi domin kallon wani ikon Allah, inda ruwa ke fitar da launin shuɗi da daddare sannan ya fitar da launin ja da rana.