'Ambaliyar ruwa ta tafi da matata da ƴaƴana 13'

'Ambaliyar ruwa ta tafi da matata da ƴaƴana 13'

Ambaliyar ruwa da aka samu a Jamhuriyar Demokuraɗiyyar Kongo ta yi ajalin mutum 400. Asibitoci sun cika har babu wurin ajiye gawa.