Kogon da ke 'ɓullewa zuwa makkah'?

Kogon da ke 'ɓullewa zuwa makkah'?

A yankin West Java na ƙasar Indonesiya, dubban mutane ne ke ziyartar kogon Safarwadi, inda suka yi amannar cewa yana da wata ɓoyayyiyar kafa da ta ɓulle zuwa Makkah.