Ranar Harshen Uwa: Kalli yadda matashiya ta fassara wasu kalmomin Turanci zuwa Hausa

Ranar Harshen Uwa: Kalli yadda matashiya ta fassara wasu kalmomin Turanci zuwa Hausa

Albarkacin Ranar Harshen Uwa ta Duniya, mun tattauna da wasu matasa domin fahimtar irin yadda suka laƙanci harshen Hausa.

Mun nemi su fassara mana wasu kalmomi da suka shafi harkokin karatunsu daga Turanci zuwa Hausa, wadda ita ce harshensu na gida.

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware kowace ranar 21 ga watan Fabarairu a matsayin Ranar Harshen Uwa.