Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake haɗin kayan marmari wato 'Fruit Salad'
Girke-Girken Ramadan: Yadda ake haɗin kayan marmari wato 'Fruit Salad'
A yau Hajara Muhammad, wacce aka fi sani da Chef Hajjo za ta nuna mana yadda ake haɗin kayan marmari wato 'Fruit Salad'