...Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Mai Kunu

...Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Mai Kunu

A wannan mako cikin shirin Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da ɗan wasan barkwanci kuma mawaƙi, Kabir Muhammad wanda aka fi sani da King Kabir ko kuma Mai Kunu.

Kabir ya bayyana wa BBC irin gwagwarmayar da ya sha na rayuwa kafin kawowa wannan matsayi.