Mutum-mutumin da zai kare mata daga jin mummunan rauni in an yi hatsari

Mutum-mutumin da zai kare mata daga jin mummunan rauni in an yi hatsari

Mata ne suka fi maza fuskantar jin rauni sosai idan aka yi hatsarin mota.

Ga wasu masana kimiyya da suka ƙirƙiri wani mutum-mutumin da zai dinga kare mata daga jin mummuna