Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda kasuwar GSM ta samar wa ƴan gudun hijirar Boko Haram madogara
Yadda kasuwar GSM ta samar wa ƴan gudun hijirar Boko Haram madogara
Yayin da jihar Borno ke farfadowa daga wahalar da ta sha lokacin rikicin Boko Haram, BBC ta leka kasuwar waya ta Maiduguri domin ganin yadda kasuwar ta samar da aikin yi ga dimbin matasa.
Dubban mutane ke hada-hada a kasuwar a kowace rana.